Music

MUSIC: Rarara – Wa Kukeso Tinubu

Rarara – Wa Kukeso Tinubu

Shahararren kwararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Wa Kukeso Tinubu”.

Yayi wannan wakane ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC wato Bola Ahmed Tinubu.

Saurari wannan waka ta babban mawakin siyasa a Nigeria wato Rarara mai taken “Wa Kukeso Tinubu” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button