Music
MUSIC: Salim Smart ft. Hairat Abdullahi – Numfashina

Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Numfashina” tareda Hairat Abdullahi.
Saurari wannan waka mai suna “Numfashina” daga kasa.
Danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












