Music
MUSIC: Umar M Shareef – In Hakuri Bai Baka Ba

Umar M Shareef ya saki sabuwar wakarshi mai suna “In Hakuri Bai Baka Ba”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai suna “Farin Jini EP”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












