Music
MUSIC: Umar MB – Yane

Matashin mawakin soyayyar wato Umar MB ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Yane”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai suna “Farin Wata Shakallo EP”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












