Music
MUSIC: Nura M Inuwa – Rana Dubu

Nura M Inuwa sarkin mawakan soyayya na Hausa kuma shahararren mawaƙin da aka dade ana yayin wakokin shi ya saki sabuwar waka mai taken “Rana Dubu”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












