Music

MUSIC: Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa (Remix) Ft. Shamsiyya Sadi

Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa (Remix) Ft. Shamsiyya Sadi

Sadiq Saleh ya saki sabon Remix din wakarsa mai suna “Abin Ya Motsa (Shagwaba)”.

Yayi wannan remix din waka tareda mawakiya mai daddadar murya wato Shamsiyya Sadi.

Wannan waka mai suna “Abin Ya Motsa” ko kuma “Shagwaba” na daya daga cikin wakokin dake yayi a kafafen sada zumunta irinsu TikTok da Instagram.

Yan mata da samari na tayin bidiyo da wani baiti a cikin wakar kamar haka:

Abin ya motsa

Yana dukan rai

Ya bakin ganga soyayyace

Dole in ma shagwaba

In hada da kwari da ido

Ba shiga data zarce dawisu da ado.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button