Fresh Emir wanda akafi sani da Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai taken suna “Yanzu Bagani Ba”.
Yayi wannan wakane akan masu shaye-shaye inda yake masu fadakarwa akan su dena domin rayuwarsu tayi kyau.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












