Music
MUSIC: Dauda Kahutu Rarara – Jagaba Shine Gaba

Dauda Kahutu Rarara shahararren mawaƙin siyasar nan ya saki wata sabuwar wakarsa ta siyasa mai taken “Jagaba Shine Gaba”.
Rarara yayi wannan wakane ga dan takarar shugaban kasa wanda Jam’iyyar APC ta tsaida wato Bola Ahmed Tinubu.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












