Music
DOWNLOAD MUSIC: Auta Waziri ft. Ado Gwanja – Matan Bana


Auta Waziri ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Matan Bana” tareda Ado Gwanja.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai suna “Wayasan Gobe”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












