Music
DOWNLOAD MUSIC: Auta Waziri – Wayasan Gobe


Auta Waziri ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Wayasan Gobe”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai suna “Wayasan Gobe”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












