Music

MUSIC: Ado Gwanja – Salma Amarya

Ado Gwanja – Salma Amarya

Shahararren mawakin bikin nan wanda a yanzu tauraronsa ke haskawa wato Ado Gwanja ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Salma Amarya”.

Saurari wannan waka mai suna “Salma Amarya” ta babban mawakin da mata ke yayi wato Ado Gwanja daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button