Music
MUSIC: Ali Jita – Salma

Ali Jita shahararren mawaƙin nan mai daddadar murya kuma zakin waka ya saki sabuwar waka mai taken “Salma”.
Fasihin mawakin yayi wannan waka ga mata masu suna Salma don jinjina ga mata masu wannan suna na duniya baki daya.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












