Music
MUSIC: Salim Smart – Inda So Yake (Remix)

Salim Smart matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa na ArewaBlog Records ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Inda So Yake (Remix)”.
Saurari wannan waka mai ta mawaki Salim Smart mai suna “Inda So Yake (Remix)” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












