Music
MUSIC: Gfresh Alameen ft. Ali Jita – Halimatu Sadiya
Shahararren mawakin Hausa hip-hop dinnan dake Kano wato Gfresh Alameen wanda akafi sani da Kano State Material a kafar sadarwar zamani wato Tiktok ya saki sabuwar waka tareda Ali Jita mai suna “Halimatu Sadiya”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












