Music
MUSIC: Gfresh Alameen – Maiya Faru Ft. Lilin Baba
Shahararren mawakin Hausa hip-hop dinnan dake Kano wato Gfresh Alameen wanda akafi sani da Kano State Material a Tiktok ya saki sabuwar waka tareda Lilin Baba mai taken suna “Maiya Faru”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.












