Music
MUSIC: Namenj – Maryam
Namenj mawakin soyayyar nan na Hausa wanda salonsa ya babanta dana sauran ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Maryam”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












