Music
MUSIC: Isah Ayagi – Dake Na Amince

Isah Ayagi mawakin nan na Hausa wanda ya shahara gurin iya rera wakokin soyayya masu sa nishidi ya sako mana sabuwar waka mai taken “Dake Na Amince”.
Saurari wannan waka mai suna “Dake Na Amince”ta wannan matashin kwararren mawakin wato Isah Ayagi daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












