Music
MUSIC: Mr 442 – A Abuja ft. Safaa & Dan Maraya

Mawakin Hausa Hip-Hop din wanda tauraronsa ke haskawa a yanzu wato Mr 442 dan asalin Zaria ya saki sabuwar wakarshi mai taken “A Abuja” wadda yayi tareda abokiyar wakar tashi wato Safaa (Safara’u Kwana Casa’in) daga kuma Dan Maraya.
Saurari wannan waka ta Mr 442 tareda Safaa & Dan Maraya mai suna “A Abuja” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa Hip-Hop da zaran sun fito.












