Music
MUSIC: Kasheepu Amjad ft. Kawu Dan Sarki – Maraya

Shahararren makadin hausar nan wanda tauraronsa ke haskawa gurin iya hada sauti me dadi wato Kasheepu Amjad ya saki sabuwar wakarshi da yayi tareda Kawu Dan Sarki mai taken “Maraya”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












