Music
MUSIC: Kawu Dan Sarki – A Duniyata

Kawu Dan Sarki ya sake sako mana sabuwar waka mai taken “A Duniyata”.
Da alamu mawaki Kawu Dan Sarki shirye yake a wannan shekarar ta 2022 da nishadantar da masu sauraron wakokin Hausa ba tareda nuna gajiyawa ko jinkirtawa ba.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












