Namenj mawakin soyayyar nan na zamani wanda salonsa ya babanta dana sauran ya saki sabuwar wakarshi mai taken suna “Matar Oga”.
Saurari wannan sabuwar waka ta Namenj mai taken “Matar Oga” daga kasa ko kuma ka danna maɓallin DOWNLOAD HERE domin sauke ta a cikin wayarka cikin sauki.












