Babban mawakin soyayyar nan na zamani wanda a yanzu babu kamar gurin iya rera wakokin soyayya na zamani wato Umar M Shareef, ya saki sabuwar waka mai taken “Lokaci Yayi”.
Saurari wannan daddaɗar sabuwar waka mai taken “Lokaci Yayi” ta gwarzon mawaki Umar M Shareef daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












