Music

MUSIC: Rarara – Inda Rabbana

Rarara – Inda Rabbana

Shahararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Inda Rabbana”.

Yayi wannan wakane ga Usman Bello Kumo.

Kamar dai yadda kuma sani Rarara ya shahara ne gurin wake yan siyasa.

Kuma inda wakar siyasa ce da Hausa to babu wanda yafi Rarara kwarewa a duk fadin Najeriya.

Saurari wannan waka mai suna “Inda Rabbana” daga kasa.

Katura yan uwa da abokan arziki don suma su Saurara.

Mun gode ayi saurare lafiya.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button