Music
ALBUM: Nura M Inuwa – Lokaci (Complete Album 2021)


Mawakin Soyayyar nan wato Nura M Inuwa ya saki Kundun Album dinshi na biyu mai suna “Lokaci”.
Bayan dogon jira da masoya Wakokin Nura M Inuwa sukayi suna jiran wannan Kundun Album din nashi.
Daga karshe dai Mawakin ya samu damar sake cikakken Album din mai dauke da Wakoki Guda Sha Biyu (12).
Sauke Jerin Wakokin A cikin wayarka daga kasa:
2. Lokaci
3. Dakin Amarya
5. Bakin Uwa
8. Kece Ta Fari
11. Zancen Zuciya
12. Yar Farin Gida













