Music
MUSIC: Ado Gwanja – Dan Adam

Shahararren mawakin bikin nan wanda a yanzu tauraronsa ke haskawa kuma mata ke yayi wato Ado Gwanja ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Dan Adam”.
Wannan waka ta biyo bayan wakarshi ta baya mai suna Salma Amarya wadda ya saki a watan baya daya wuce.
Saurari wannan sabuwar waka ta Ado Gwanja mai taken “Dan Adam” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












