Music

MUSIC: Kasheepu Amjad – Akwai Kiyama

Kasheepu Amjad – Akwai Kiyama

Shahararren makadin hausar nan wanda tauraronsa ke haskawa gurin iya hada sauti da kida me dadi wato Kasheepu Amjad ya saki sabuwar wakarshi da yayi mai taken “Akwai Kiyama”.

Wannan waka ta biyo bayan wakarshi ta baya mai suna Maraya wadda yayi tareda Kawu Dan Sarki.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button